kungiyoyi 12 Na Inyamurai Sun Amince Da Umarnin Mutanen Biafra
kungiyoyi 12 na kasa inyamurai su amince akan mutanen yakin gabas dasu sauna a gida ranar14 ga watan satamba 2018 bisa umarni mutanen Biafra IPOB
Kungiyoyin sun hadu ne a jahar Enugu ranar Litinin dan ganin umarnin hakan ya tabbata.
Anyi taron ne a gidan chief Misis Maria Okwor wace itama na daya daga cikin masu fade aji, wa yanda suka hallaci taron sune sarakuna gargajiya, kungiyar matasa, kungiyar dalibai, kugiyar yan kasuwa tare da sauran mutane.
Bayan taron ne misis Okwor take bayana wa yan jarida rashin jin dadin ta na batun matan inyamuran da aka kulle su a Owerri a kan dalilin bayana ra’ayoyin na su gami da damokaradiyya
No comments