Mutane 35 Sun Mutu A Gobarar Nasarawa
An tabbatar da mutuwar mutane 35 da gobara da iskar gas ta haddasa a garin a jihar Nassarawa, yayin da wasu da dama suka samu rauninka.
A yanda Rahotanni ya nuna wata tankar dakon gas ce ta kama da wuta a wani gidan man Natson da ke kan babban titin da ya hada Abuja da Arewaci da kuma kudancin kasar.
Inda wutar ta cibaga da yaduwa har ta kai ga kona motocin da ke ajiye a bakin hanya da kuma masu wucewa, hadi da shaguna yakin guraren
Hankalin mazauna yankin guraren ya tashi mutuka sakamakon ganin yanda rayukan mutanen da suka sulwanta tare da dukiyoyi da dama
No comments