Shekarau Zai Kara Da kwankwaso Zaben 2019
APC ta bawa Mallam Ibrahim Shekarau tikitin tsayawa takarar sanata a Kano ta tsakiya, Shekarau zai nemi kujerar da tsohon gwamnan jahar Kano yake akai, Kwankwaso, wanda shu kuma tuni ya yanki tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP
Hakan ya nuna alamar yarjejeniyar da Shekarau yayi da jam’iyar APC a Jahar ta bashi dama ya tsaya takarar Sanata, amman kuma Mal. Salihu Sagir Takai, Yana makale a PDP bai bi sahun mai gidan shi ba
No comments