Sagir Takai Bai Goyon Bayan Shekarau
Tsohon na hannun daman tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau wato Malam Salihu Sagir Takai ya nuna cewa ba zai bi tsohon uban gidansa ba, Malam Shekarau.
An ga alamar hakan ne a lokacin da Sagir Takai ya ki ziyarar goyon baya da sabon shugaban riko na Jam’iyyar PDP a Kano, Rabiu Sulaiman Bichi kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito su tare a hoto.
No comments