AdSense

‘Yan sanda na neman kulla min sharri – Bukola Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa ya yi  magana ne a majalisar tarayya da harshen Turancin Ingilishi, inda ya ce Gwamnan Jihar Kwara, Dokta Abdulfatah Ahmad ya kira shi ta wayar tarho inda ya bayyana masa cewa Sufeto Janar na ‘yan sanda Abubakar Idris ya nemi da a dawo da bincike da ake yi a game da wasu ‘yan kungiyar asiri da akama a Jihar Kwara  zuwa Abuja domin ci gaba da binciken. Inda ya ce ana so ayi hakan ne domin a kulla masa sharri.



from Oak TV Hausa https://ift.tt/2Ldvz6q
via IFTTT

No comments

Powered by Blogger.