MUSIC : Umar M Shareef - Idan kika ce Nine
Itama wannan waka na cikin album di "Ni da ke " wanda shahararen mawakin na yayi wato Umar M shareef sunan wannan waka "Idan kika ce Nine" da jin sunan wakar va sai an gayamaka kalaman soyayya ba akwai sosai.
Download Music Now

No comments