#3idiyo: NCAN Ta Saya Wa Shugaba Buhari Tikitin Tsayawa Takara A Kan Kudi Naira Miliyan Arba’in Da Biyar
Kungiyar Nigerian Consolidation Ambassadors Network NCAN ta sayi tikitin Tsayawa takara wa Shugaba Muhammadu Buhari Kan kudi Naira Miliyan Arba’in da biyar 45,000,000.00..
No comments