AdSense

MUSIC : Saniyo M Inuwa - Tambarin Masoya

A yau hausaloaded blog ya kara zo muku da wakar fasihin yaron nan mai kwazo a domin farantawa masoyansa rai da dadadan kalamai nashi shiyasa har ya fito da wannan waka mai suna "Tambarin Masoya" wanda kunsan yaro akwai kafiya a cikin wakokinsa yaro mai lakabi da 'capital singer' kada ka bari a baka labari .kuma kayi share zuwa ga wasu.

Download Music Now

No comments

Powered by Blogger.